in the future - u will be able to do some more stuff here,,,!! like pat catgirl- i mean um yeah... for now u can only see others's posts :c
KASAR NIGER π³πͺ TA MAYE GURBIN SUNAYEN TITUNA DA ABUBUWAN TARIHIN NA FARANSA π«π· DA JARUMAN KASARβοΈ
A ranar Talata 15 ga watan Oktoba ne kasar Nijar ta sauya sunayen gine-gine da tituna masu sunan Faransanci a babban birnin Yamai.
Tare da waΙannan sauye-sauye , mulkin gomantin CNSP yana so ya girmama jaruman kasar Niger π³πͺ da kuma shafe alamun mulkin mallaka na
Faransa π«π·.
WANE TSUKACI ZAKU YI AKAN WANAN LABARIβ
#mikelabari #Hausa #arewa #Niger #Tiani #CNSP
103 - 0
TATAUNAWAR CHAMSIYA ABOUBACAR TARE DA MB AFRIKA MEDIA :
https://youtu.be/H2rOVkSgGQ0?feature=...
3 - 1
SOJOJIN NIGER π³πͺ GUDA 20 SUKA RASA RAYU KAN SU SANADIYAR WANI HARI DA AKA KAI MUSU A KAN IYAKAR MALI π²π± DA BURKINA FASO π§π« !
Harin ya kuma yi sanadin jikkatar sojoji da dama tare da lalata motocin soji biyu !
#mikelabari
#niger
Allah yayi ma Niger π³πͺ Albarka π€²πΎ
41 - 1
DAN A TAIMAKI NIJERIYA AKA ΖIRΖIRI ECOWAS~ INJI TCHIANI
Domain Karin bayani π
www.danalmajiri.com.ng/2024/02/dan-taimaki-nijeriyβ¦
178 - 1
π΄ Labari Da Dumi Dumi wata Babbar kotu Dake Babban birnin kasar Nijar Yamai,Na Neman tshigema ,tsohin shuwagabanin Nijar rigar kariya, Mahamadou issufou Da Bazum Mohamed
Domain Karin bayani π
www.danalmajiri.com.ng/2024/02/labari-da-dumi-dumiβ¦
46 - 2
Magana Mai muhimmaci ga muta mam kasar Nijar
Mu Tattauna. Ζ³an Nijer π³πͺπ³πͺπ³πͺ
Domain Karin bayani π
mailantarki.com.ng/magana-mai-muhimmaci-ga-muta-maβ¦
133 - 2
An umurci duk wani dan kwasiyya da yasamu Ζaruwa a satin nan yasawa yaron suna Tinubuπππ mailantarki.com.ng/an-umurci-duk-wani-dan-kwasiyyaβ¦
31 - 0
BARKA π DA ZUWA WANAN TASHA πΊ
Mi ke Labari ?! Na kawo muku labarai π / Bideo na nishadi π / Shirin ko kun san tauraron βοΈ ku ? / Mu kama sanaβa π° matasa π₯ da Kuma Lafiyar π©Ί mu arzikin mu β
Domin samun damar zamowa Dan Mi ke Labari ?! π , ku biyo mu π² bisa kafofin mu na sada zumunta π€.
Muna godiya π sosai π
MI KE LABARI ?! TASHAR πΊ DA YAN NIGER π³πͺ SUKA FI SO π
β οΈ : HAKIN MALAKA BISA BIDION π₯ MU 2022 Β© βοΈ