Barka da zuwa Tashar ASH MULTIMEDIA.
Wannan tasha mun bude shi ne domin fadakarwa da nishadantarwa, tare da Karanta muku sababbin littatafan Hausa Novels na kwararrun marubuta.
Tasha ce ta zata baima kowa daman tofa albarkacin bakinsa a comment section, walau yabawa ne kokuma cin gyara.
Sunana AISHA HK. π«
Kada ku manta ku danna Subscribe, sannan ku danna kararrawar sanarwa tayanda zaku dinga samun sababbin shirye shiryenmu akowani lokaci inshaa Allah.
Na godeπππ