Channel Avatar

Taqawa Media Tv @UCqPBDX8hnkx6zl2oHBxCSJg@youtube.com

10K subscribers - no pronouns :c

Alhamdulillah Kazamo Mai Tuna Tarda Dan Uwanka Musulmi san


Welcoem to posts!!

in the future - u will be able to do some more stuff here,,,!! like pat catgirl- i mean um yeah... for now u can only see others's posts :c

Taqawa Media Tv
Posted 1 year ago

😭😭 Rayuwa kenan, shima Gobe Za'a Sallace Shi, wannan Kaɗai ya ishemu WA'AZI. Allah ya Jikan Malam, idan Namu Yazo Allah Yasa Mu Cika da imani.

73 - 5

Taqawa Media Tv
Posted 1 year ago

Tawagar ECOWAS karkashin jagorancin Abdussalam Abubakar da Sarkin Musulmi sun tattauna da Bazoum. Allah yasa muji Alkhairi.

134 - 4

Taqawa Media Tv
Posted 1 year ago

Malami Abun koyi Likitan Zuciya Yanda Ka Farantawa Bayin Allah Ina Rokon Allah Ta'ala Ya Faranta Maka Da gidan Aljannah Don Tsarkin SunayanShi

274 - 20

Taqawa Media Tv
Posted 1 year ago

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAAJIÚN...!

Jiya cikin dare wasu ƴan Ta'adda suka shiga gidan wannan fitaccen Malami na sunnah Sheikh Ibrahim Musa Albaniy kuri (rh) suka kasheshi da makamai.!

Muna fatan Allah ya gafarta masa ya masa Rahma yakai Haske Ƙabarinshi.

Su kuma Allah ya tona asirinsu ya tsaremu da sharrinsu.

161 - 30

Taqawa Media Tv
Posted 1 year ago

Don Allah Kowa ya yi wa Mallam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Addu'ar Fatan Alkairi 😍

272 - 19

Taqawa Media Tv
Posted 1 year ago

Yadda Duniya Ke Neman Labarin Nijar Ruwa A Jallo

85 - 1

Taqawa Media Tv
Posted 1 year ago

Allah Yaqarawa Rayuwa Albarka Yaa Sheikh

382 - 20

Taqawa Media Tv
Posted 1 year ago

An bada BELIN MALAM a zaman Kotu na yau 28/07/2023
Alkalin Kotun Upper Shariah Court Hussaini Turaki ya bada Belin Malam bisa sharidi kamar haka:

1. Lura da Shariar Sambo Dasuki (Tsohon NSA) kan sassauto da sharudar Belin da aka bada a baya na samo Hakimi
2. A kwananan Gwamnatin Bauchi ta cire wassu hakimai da dagatai hakan ma baraza na ne ga cika sharudan da kotun ta bayar a baya.
3. An bawa Malam Belin kansa da kansa lura da matsayinsa a cikin alumma.

saboda haka, Malam zaiyi Sallah Juma'a damu a gida yau

161 - 12

Taqawa Media Tv
Posted 1 year ago

Allah yasaka da alkairi malam Allah yajikan mahaifa, kamar yadda ka farantawa bayin Allah Kaima Allah ya faranta maka, Allah ya biyaka da gidan aljannah

437 - 16