Channel Avatar

Alfurqan Ta'alim Tv @UCqCemXaa4WBUUc0NsZt5Ndw@youtube.com

162K subscribers - no pronouns :c

Wannan chennel reshe ne na Alfurqan Wal huda Tv, domin sha


25:16
Tarihin ta'addancin Halilu Sububu har zuwa kashe shi, banbancinsa da bello turji.
13:20
Bayan Videon Tsiraici babiyana ta shaida yan tiktok yan wutane shedanu matsiyata makaryata.
22:32
Rikicin bada damar Mallakar makamai domin kare kai a katsina, yan sanda 32 a kauyuka 20
01:43
Abin Tsoron da malam ya gani a makabarta yasa yayi Allawadai da shugabannin Nigeria.
12:21
Shugabannin Nigeria zasu koma bara idan nigeria ta balle, matakan rage farashin Hajji
23:27
Yanzu Yanzu Shikh Bello yabo na zabi mutuwa akan Wannan kaskancin na yan bindiga.
11:28
Makircin kama dr Abdallah akan fadin gaskiya kan Auren Jinsi a bauchi.
14:27
Bayan caccar tinubu yasha bakaken Addu'oi kan zaluntar talakawa ko a isra'ila ba'ayin irinsa.
39:26
Nazari kan wasu bidiyoyin Ta'addancin Yan sa kai, kashe yan baruwana da zaluntar mata da yara.
14:16
Tashin kudin fetur, domin kashe yan Nigeria da yunwa, sheikh ibrahim aliyu kaduna
14:33
sakon bello turji bayan zuwan sojoji sokoto, da kama kunkuru tsokacin malam akai.
20:14
Yanda aka kama yan garkuwa da sarkin aljanu me gimbiya a kano, azabtar da tsoho irin ma sarkin gobir
21:32
Yanda aka kashe fitaccen dan daba Abba burakita A kano.
15:33
Tona Asirin maguzawan da suka karbo kwangilar hada yakin hausa fulani.
19:54
Ta faru ta kare, Auren jinsi bayan Yarjejemiyar samoa Abinda ake zargi ya faru a bauchi.
13:27
za'a kafa sabuwar kungiyar Izala bayan expire da tsohuwar tayi bayan shiga siyasa.
10:42
Yanda turawa suka koyi ilimin boko daga biranen Musulmai bayan dakilar dasu a cocina.
17:28
Fushi kan makomar gawar Sarkin gobir, hira da iyalinsa sakon dan bilki kwamanda ga gwamnan sokoto
16:32
Yanda mutanen zamfara suka afkawa yan bindiga Suka kashe 37, waye sarkin gobir?.
25:14
Dr idris ya fusata kan zargin auren Jinsi a bauchi, bayan dr abdallah ya bude aiki.
21:23
Rikicin Zargi samun Gidan Liwadi da madigo da zina A kano da bauchi,. Dr abdallah da Yar tiktok.
11:24
Sabon tsokacin Malamai kan kashe Sarkin Gobir da fadan kabilanci.
30:34
Malam ya fadi laifin da Sarkin gobir ya yiwa yan bindiga da iyayen gidansu na birni auka kashe shi.
36:10
Barkewar rikici bayan kafirta Sheikh yusuf sambo da jahiltar dashi tsakanin shugabannin Izalar jos
19:37
Ba sarkin Gobir kadai bandits suka Kashe ba harda Fulani, mataimaki na ma bafillace an batar dashi
18:53
Nazarin Kashe sarkin gobir bayan zanga zangar da aka nuna karfin tsaro Akan fararen hula.
28:27
Sakon iyalan sarkin Gobir da kungiyar filani ta miyetti Allah kan kAshe marigayi.
10:46
Manufar Kashe Sarkin Gobir, malam Ya fasa kwai akan makircin da aka Kulla.
22:57
Kwangilar kashe sarkin gobir da Rashin adalcin gwamnoni, yaushe ne ta'addanci zai. kare a nigeria?
21:48
Yan nigeria kun janyowa kan ku Alakar Masifun Nigeria da shugabanni da talakawanta.
24:42
Zazzafan sakon malamai kan kasje sarkin gobir.
13:41
Babban wulakanci, Kashe sarkin Gobir darasi ne Babba ga yan Arewa.
27:03
Sheikh ya Zargi Gwamnati a fili kan kashe sarkin Gobir cikin wami zazzafan sakonda ya saki
14:46
Yaudara kan Sace Sarkin Gobir, Nasiha ga gwamnan da ake zargi da yaudarar iyalansa sarki
28:58
Masifar sace sarkin gobir, sako ga gwamnatin tarayya kan tsadar rayuwa da tsaro a nigeria.
21:35
Game da sace sarkin Gobir an zargi gwamnatin tarayya da fifita yaki da yan zanga zanga kan yan fashi
34:10
Shirin tsige sanatoci da yan majalisun nigeria, miyagun halayen musulman yau.
39:37
Tsokacin Dr idris kan mafarkin mummunar mutuwar masu hada masa viden izgili, raddi ga madakhila
21:13
Rikicewar kano a hannun kwankwaso da ganduje, zanga zangar tsadar rayuwa a nigeria.
38:27
Wulakancin da aka yiwa malamai a fadar tinubu mawaki ya fisu daraja, ba'a basu miliyan 16 ba.
24:49
A karshe dai yan bindiga sun fara ajiye makami, wasu videos game da tsaro da nola a nigeria
15:55
mafarki mai ban tsoro kan dr idirs, mummunar mutuwar matashi dake hada masa hoton izgili.
16:19
Nazari kan Binne saurayi da rai a zariya saboda Zargin sace waya.
19:07
Sabuwar zanga zanga na tafe, ku isarwa da tinubu sako daga mai rusau.
10:17
Hukuncin caccakar Shugabanni a social media da kan mimbari da sauran budaddun gurare.
13:23
Hira kan ina ne yafi tsadar rayuwa nigeria ko ghana?
33:18
Martani ga wssu malamai karnukan farautar yan siyasa, dr idris ya tona asirin wasu malaman Nigeria.
20:17
An dawo da tallafin man fetir mutane basu sani ba, badakalar Nigeria.
27:49
Zuwa ga yan kasuwa ku kiyayi Fushin Allah bayan na gwamna, huduba kan matsin rayuwa da ake ciki.
10:12
A karshe bayan zanga zanga mataimakin shugaban kasa yace tinubu zai dau matakin mafita ga talakawa.
35:32
Zazzafan Sako ga azzalumai, kashe yan zanga zanga, yunwa, makwadaitan malamai Allah zai tambayeku.
29:33
Bamu amince ba, Azzaluman Yan kasuwa sun kara farashin kaya, zamuyi price control abba.
14:33
Abinda ya faru da maryam Labari na Darasi ne ga masu kurin Ilimi a social media, ku isar musu.
20:43
Nazari Kan Jawabin tinubu na wasa da hankalin Yan Nigeria.
11:55
Yar hausa film labarina ta bada hakuri kan alakanta tsiya da rashin iya turanci.
14:02
Sabon sakon Zanga Zanga, abin nayi ne, wajibi ne kowa ya kalla ya saurara dan aci Nasara.
20:24
An kashe danginta baki daya, zanga zangar baka ta dau zafi.
17:40
Laifin gwamnoni game da cire tallafin man fetir dakin dawo dashi.
15:43
Ciyarwa a lokacin yunwa irin wanna lokacin yafi komai da zaka aikata Lada.
11:33
Kar kuyi Zanga zanga, bayanan sirri na fitowa kan ta'addanci irin na sudan.