in the future - u will be able to do some more stuff here,,,!! like pat catgirl- i mean um yeah... for now u can only see others's posts :c
Mejamaa TV:
Tashace da in sha Allahu zamurika kawo muku abubuwa kamar haka:
1~Karatuttukan Malamai na kowacce aqidah
2~Koyar da dukkanin nau'o'in online businesses
3~Kawo muku dukkanin labarai da dumi-dumin su
4~Shirye-shiryen kai tsaye {Live programs}
5~Fadakarwa, nishadantarwa da dai sauransu.
Mun zabi yare guda (3) wanda in sha Allahu sune zamufi kawo muku shirye-shiryen dasu: "Hausa, Arabic & English". Kucigaba da bibiyammu sannan kuyi mana SUBSCRIBE ga wadanda basuyiba domin samun shirye-shiryenmu kai tsaye idan mun dora. Sannan kuriqa yimana LIKE da SHARING wa videos dimmu domin wasu ma sugani su amfana.Thanks