Wannan tashar zata rinka kawo muku programs da suka shafi a rewa da yadda zamu hadu mu gyara arewa. Sannan zamu rinka kawo muku wani sabon shiri Mai suna mukoyi kasuwanci.
Shirin ze fadar ya kuma ilimantar akan yadda muke kasuwanci, yadda zamu koyi kasuwanci da kuma sana'oin da yakamata mukoya kuma mudora akai. Sannan zamu rinka kawo muku tarihin yan kasuwar da sukayi nasara a kasuwancinsu da matakan dasu ka dauka.. Sannan shirin zeyi magana akan arewa da yadda yakamata mu gyara yadda muke rayuwa.
Shirin ze rinka zuwan muku duk sati.