Barka da zuwa Legit TV Hausa, wani bangare daga cikin kafar watsa labarai ta Legit.ng(hausa).
A shafinmu na YouTube, za mu rinka kawo maku shirye shirye da suka shafi:
1. Labarai da Rahotanni
2. Tattaunawa da shahararrun jarumai, mawaka, 'yan siyasa da sauransu.
3. Rayuwar mutanen karkara
4. Taskar tsegumi da nishadi
5. Taskar ilimi domin wayar da kai kan lamuran yau da kullum
6. Jin ra'ayoyin jama'a, kan lamuran da suke faruwa na yau da kullum
Idan kuna da labaran da kuke so ku bamu, ko kuna da bukatar mu daukar maku shirye shiryenku, ku tuntubi Sani Hamza Funtua akan lamar waya: 07032183026 (Kira ko WhatsApp).