Welcome to my YouTube channel!
Maraba da shigowa tashata ta YouTube!
Embark on a unique learning experience as I craft content in Hausa, complemented by English subtitlesâand sometimes a special blend of both known as EngHausa.
Zaka samu damar koyo a yayin da nake samar muku da Ćunshi (content) a harshen Hausa, wanda aka haÉa shi da fassara (subtitle) a harshen Turanci - kuma wasu lokutan akwai wani haÉi na musamman da nake yi na harsunan biyu wanda ake kira da EngHausa.
My mission is to create awareness among the Hausa speaking communities, showcasing the immense value of technology.
Manufata ita ce wayar da kan al'ummar da ke magana da harshen Hausa, ta hanyar tallata haĆiĆanin amfanin fasaha.
Together, let's pave the way for a transformative impact, envisioning Northern Nigeria as the next Silicon Valley in Africa.
Mu yi ĆoĆarin samar da wata hanyar kawo sauyin da zai amfanar, da hangen kasancewar Arewacin Najeriya ta zamo Silicon Valley na yankin Afirka a nan gaba.