in the future - u will be able to do some more stuff here,,,!! like pat catgirl- i mean um yeah... for now u can only see others's posts :c
G fresh ya shiga daga ciki/ na kasa gane wanin irin mutum ne rarara akan kudi ba abunda ba zaiyi ba
0 - 0
Idon Gari TV, Tasha ce da za ta dinga kawo muku shiri na musamman cikin harshen hausa. kamar fadakarwa, labaran kannywood da sauransu.
Manufar wannan tashar shine ta taimaka wajen yada ilimi wa hausawa da 'yan arewa a duk sassan duniya da yaren hausa.
Sai ku ci gaba da kasancewa damu kuga irin tamu bajintan.
Kuma, kada ku manta ku danna subscribe ku kuma danna karrarawar sanarwa domin ku dinga samun shirye-shiryen mu akan kari. Mun gode!
For business enquiries or Advert, kindly send an email to idongariblog@gmail.com
OR
Send an SMS to +2349067244635 (whats app only)