Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatom.
Al-Umar Duniya Baki Daya Muna Muku Barkanku Da Shigowa Wannan Tasha Tamu Mai Suna Northern Storyline
Idan Wannan Shine Shigowarka Ta Farko A Wannan Tashar Mai Albarka
Muna Fatan Zaka Danna Alamar Subscribe Sannan Ka Danna Kararrawa Domin Samun Sababbin Shirye-Shiryen mu Akoda Yaushe.
Mun kirkiri Wannan Tashar Domin Kawowa Mutane Abubuwa Kamar Haka.
1. Labaran Duniyyar Ma'aurata.
2. Labaran Duniya Da Dumi-Duminsu.
3. Labaran Rayuwar Mutane Dabam-Dabam Masu Ban Al-ajabi.
4. Bidiyoyi Masu Amfani Ga Rayuwar Mu Tayau Da kullum.
5. ilimin Saduwa Da Iyali Daga Bakin Malamai ko Masana.
6. Matsalolin Maza Da Mata Daga Masu Aure Zuwa Marasa Aure.
7. Abubuwan Nishadantarwa Da Ban Dariya.
8. Kimiyya Da Kuma Fasaha.
9. Shawarwari Masu Kyau Ga Rayuwar Da Adam.
10. ilimin Zaman Takewar Aure.
Wadannan Sune Abubuwan Dazamu Na Kawo muku Acikin Wannan Tashar Domin Rayuwarku.
Tashar Northern Storyline Taku ce.
Ku Kasance Da ita Akoda Yaushe.
.