in the future - u will be able to do some more stuff here,,,!! like pat catgirl- i mean um yeah... for now u can only see others's posts :c
Matsayata Akan Minings da Nakeyi na Kan TON
🅱️ BLUM:
🔰 Farming ne mai kyau, kuma yanada kwararrun team da suka san mai sukeyi, sannan alamu sun nuna cewa sunada kwakkwarar alaqa da team din Notcoin & DOGS. Don haka wannan wata alamace da take nuna Blum zaiyi abin kirki.
🔰 Babban abin daya birgeni da Blum, shine har yau basu amshi kudin mutane ba da sunan tasks.
🔰 Matsalar Blum dayace, shine yawa da akayi musu. Na taba fada cewa duk kyawun mining idan akayi masa yawa mutane basa samun wani abin kirki dashi. Irin wannan yawanne yasa mutane basu samu abin kirki ba a Hamster dukda gatan daya samu na hawa Binance, tareda farawa da MC/FDV mai nauyi.
🔰 Yanzu haka akwai mutane samada 80M da suke mining na Blum, koda 1B FDV Blum zai fara zaiyi wahala mutane su samu wani abin azo a gani. Mafi yawan mutane zasu tsayane dağa $50 zuwa kasa saboda yawan da akayi masa.
⭐️ Major
✨ Major farming ne mai kyau, saidai matsalata dashi shine amsar kudi da sukeyi. Dukda sunce zasuyi amfani da rank ne wajen bawa mutane token dinsu, amma watakila zasu dubi wayanda kuma suka saka musu Ton koda koda basa chikin top a ranking. A yanzu haka akwai mutane samada 37M da suke farming din Major.
🦋 TON Station
♻️ Alamu sun nuna devs dinsu kwararrune, kuma kasancewa basuda mutane da yawa sosai (7M) kuma sun tabbatar cewa token dinsu zai fara da $7M FDV ne, hakan ya nuna bai wani kudin kirki za’a samu dashi sosai ba.
♻️ Saidai abin birgewa dasu shine sunce fair launch zasuyi. Don haka token dinsu abin rikewane (holding), domin zai kasance babu fargabar kara circulation supply nasa. Kuma kasancewarsa gamefi project da yake da alaqa da wasu fitattun gamefi projects da suka samu nasara, zamu iya cewa yanada utility da zaiyi driving farahinsa sosai a gaba.
💧 Nomis
💦 Alaqarsu da TON blockchain kai tsaye zamu iya cewa project din yanada inganchi. Kuma basuda mutane da yawa (2M). Tabbas akwai kyakkyawan zaton samun alkhairi da Nomis koda kuwa da $10M MC ya fara.
🐌 Tapswap
🐢 Wayannan ba’a gane kansu saboda suna yin komai a dukunkune. Salonsu yana matukar birgeni. They’re unpredictable (3rd law, 48 laws of power: The book).
🪳 Tapswap suna chikin minings da suka bude kofar barna a harkar mining ta hanyar cewa a tura musu TON. Muna Allah wadai da wannan kofa da suka bude, wacce tasa mining akan Ton blockchain ya koma tamkar wani platform ko ponzi scheme.
Kamar yanda nace na daina mining nakan TON blockchain, In Sha Allah wannan zai zama rubutu ko sharhi na karshe da zanyi akan duk wani mining daya shafi TON blockchain.
Ubangiji Allah ya datar damu da mafifichin alkhairansa.
249 - 52
Zanyi video Live a YouTube domin amsa tambayoyin mutane !
Kamar karfe nawa kuke ganin ya kamata mu fara ?
257 - 57
Duk Wanda suka min message, suyi haƙuri ban musu reply ba. Banajin daɗi.
Xaxxabi ke damuna shiyasa.
399 - 139
Farashin vertus ya tashi da 50% acikin 24 hours a cikin pre-market Trading na gate.io
Wanda ya daina ya dawo ya riqeshi hannu biyu
Wanda kuma bai fara ba ga link
t.me/vertus_app_bot/app?startapp=1791942875
170 - 15
Wannan shine link na CIRCLE.
Kuyi ƙoƙari kuyi sharing mutane su fara
t.me/sparkscirclebot?start=ref23150
220 - 21
Ta fuskar hasashe akan farashin Hamster, wannan karin an hutar da kowa. Supply ɗinsu ɗaya da Notcoin. Farashin Hamster zai iya shiga kasuwa a kwatankwacin farashin da Notcoin ya shiga kasuwa. Ni kaina ban tuna Notcoin nawa ya shiga kasuwa ba. Kawai dai abinda nake tunawa an samu alkhairi da Notcoin, don haka za'a sanu alkhairi da Hamster. 🔥🔥🔥
682 - 79
Catizen zai shiga kasuwa da circulation supply ɗin 350M, total supply kuma dama 1 Billion ne. Mafi kololuwar farashin Catizen da nake tunanin zai iya shiga kasuwar ranar listing shine $1. Idan ya shiga kasuwa a haka FDV zai kama $1B, Market Cap zai kama $350M. A wannan farashin zan sallama musu abinsu na siyar nayi gaba.
663 - 46
Magana ta ta tabbata. Yanzu nayi video nake cewa Bybit zasuyi listing na Catizen.
Gashi nan sun sanar.
Alhamdulillah.
368 - 17
Aƙwai ragi a farashin gas fee da zamu siyar daga yaw bayan la,asar har zuwa ranar litinin da ƙarfe 12.
Gas Fee Available.
Ton
USDt Ton.
Linear Ethereum.
09034178020.
(What'sapp only)
198 - 26
Hausa Tech Content Creator.