Barka da zuwa tashar ISLAM AND MUSLIM TV, tashar dake kawo muaku ingantattu kuma sahihan karatukan malaman muslunci, Khudubobi, Laccacoci da kuma Nasihohi daga malamai daban-daban a fadin duniya.
ISLAM AND MUSLIM TV tana samar maku da bidiyo masu inganci game da koyarwar Al-Qur'ani, Hadith, tarihin Musulunci, da shawarwari masu amfani domin rayuwar yau da kullum.
Welcome to ISLAM AND MUSLIM TV, your source for authentic Islamic knowledge, inspiration, and spiritual growth. We share enlightening videos on Quranic teachings, Hadith, Islamic history, and practical tips for living a faith-driven life. Join us on a journey to strengthen your connection with Allah and embrace the beauty of Islam.