in the future - u will be able to do some more stuff here,,,!! like pat catgirl- i mean um yeah... for now u can only see others's posts :c
Kuyi Following dina a twitter Munata shirye shiryen Dawowa aiki Ga link a kasa. Ina muku fatan alheri
twitter.com/MahdiAdo?t=F34ZAzG5kVgcy67z-yMvIw&s=09
34 - 4
Munata Shirye shiryen Dawowa Aiki bada jimawa ba munata gyare gayren Sabon office. Muna muku fatan Alheri #Mahdy Tech
227 - 44
Wannan Channel na Bude ta ne don wayarwa Da Mutanen mu kai musamman wayanda Suke jin Hausa akan ilimin na'ura mai kwakwalwa.
So dayawa idan ka kula za kuga ana barin mutanen mu a baya saboda wasu suna amfani da yaren turanci don koyar da ilimin computer toh banbancin yare sai yake sawa ana barin mutanen Da basajin Turanci a baya. Shi yasa na kirkireta.
Kuyi subscribe don kara mana karfin gwiwa. Nagode #CEO_Mahdy_Tech