Wannan Channel din zai dinga kawomuku finafinai masu kyau, ma'ana, da Kuma tsafta, gamida wakoki masu Dadi da Inganci, wasu lokutanma zaike kawo muku shirye shirye na ilimantarwa Fadakarwa da Nishadi, musamman domin Gyaran Al'umar mu, Karkashin gudanarwar HISANEF FOUNDATION MUNGODE