Seeking tips or wondering how to navigate the emotionally charged journey of yours or a loved one's sickness? This channel is your trusted source. Join me as I unravel the mysteries to better understand common and rare medical and surgical ailments, share tips on preventing diseases and improving a healthy lifestyle paving the way to healthier, happier lives!
Subscribe, like, comment and share.
Kuna neman shawarwari akan yanda zaku tafiyar da rayuwar ku ko ta masoyan ku masu dauke da wani ciwo? Wannan Shafi amintaccen tushe ne da zai biya muku wannan buqata. Ku kasance tare dani a yayin da nake fayyace muku haqiqanin bayanai kan cututtuka masu buqatar magani ko tiyata tun daga kan wadan da suka yawaita zuwa wadanda suke aukuwa ba kasaifai ba don fahimtar takamaiman cuta da maganin ta har ma da hanyoyin kare kai daga samun ta. Ku biyo ni domin ganin hanyoyin inganta lafiyar ku domin kuwa LAFIYA JARI CE!
Kuyi subscribe, like, comment da kuma tura wa.