Hausa Gospel Artists wata tasha ceh wacce take kawo muku wakokin Bishara na Hausa Maguzawa da sauran Kabilu kuma an kirkireta neh domin mu yada Bishara Yesu Almasihu ta wurin wakoki ta hanyar bunkasa wakokin Kirista na Harshen Hausa
A bisa kuskure zamu iya dora wakar ka a wannan platforms edan hakan baimaka ba zaka eya tuntubarmu domin cirewa a djjuliusonthebeat@gmail.com ko kuma ka tuntube mu a WhatsApp +2349067946719.