in the future - u will be able to do some more stuff here,,,!! like pat catgirl- i mean um yeah... for now u can only see others's posts :c
An Baiyana Barawon da yai sama da fadi da kudaden Exchanger din FTX jim kadan bayan ta durkushe, inda ya juya kudaden zuwa Ethereum da cewa yanzu haka ya zama daya daga cikin manyan Whales na Ethereum.
#hausacryptoclub
0 - 1
Binance sun fito da wani tsari na bawa wayanda suka kammala wadansu kwasakwasan sa dake Binance academy, certificates.
Abin Sha'awar shine Wadannan certificates din zasu zo ne a matsayin NFTs.
#hausacryptoclub @YOU-SAIF
4 - 1
Shugaban kasar Amurka wato Joe Biden ya bayyana cewa lokacin regulating na cryptocurrency a fadin duniya yazo.
#HausaCryptoClub @YOU-SAIF
1 - 0
Hukumomin Kasar South Korea sun Kwace kadarorin Do Kwon da suka kai kimanin dalar amurka miliyan $104.
1 - 0
Wane lokaci ya kamata na Kwashi Kaya a Kasuwar Crypto?
Lokacin da yafi dacewa kayi investing a Kasuwar cryptocurrency shine lokacin da kaji kowa yana kuka sannan ana advising da cewa kar kowa ya shiga domin kasuwar mutuwa zatayi.
Indai ka yarda da cewa "cryptocurrency is here to stay," to lokacin kuka shine lokacin shiga, lokacin da kaji kowa yana murna to shine lokacin fita.
Idan har kace sai ka fara ganin green candle sannan zaka shiga to kuwa kana ruwa domin zaka sha mamaki.
Rule #1 a Crypto shine, kada ka sake kace zaka bi zuga.
Kada a manta, invest what you can afford to loose, sannan kada ka dauki wannan a matsayin financial advice.
1 - 0
Rahoton rusasshiyar Exchanger ta FTX, inda Sam Bankman Fried ya wawushe dalar amurka har guda miliyan dari uku.
#hausacryptoclub #jokality_tv
3 - 0
Welcome to my Channel! I create videos about technology and science in hausa language. I hope you enjoy my videos and learn something new.
Please subscribe to my channel and hit the notification bell so you don't miss any new videos.