HASH TV tasha ne mai zaman kanta na nishadantarwa da kuma fadakarwa dake Jalingo jihar Taraba saboda haka Ku biyomu a wannan tashar domin samun sababbin wakokinmu na zamani da kuma fina finanmu, zaku iya tuntubanmu domin dauka muku tallace tallacenku ko wani iri ne da ma film productions dinku, da kuma duk wani aikin da ya shafi media daga shooting, editing, da dai sauransu... zaku iya tuntubanmu akan layuka kamar haka 08162160901-08031322232 #kannywood #Arewa #Entertainment