Wannan tashar za ta dinga kawo muku shirye-shirye masu ilmantarwa, faɗakarwa da wayar da kai game da fannonin rayuwa da suka haɗa da ci gaba, soyayya/alaƙa da ilimin ayyukan yau da kullum a cikin harshen Hausa. Ba iya mu kaɗai ba, idan tafiya ta yi tafiya za mu dinga gayyatar ƙwararru suna wayar mana da kai kan abubuwan da za su taimake mu a rayuwa. Idan kuna sha'awar hakan sai ku yi subscribing don kasancewa da mu.