in the future - u will be able to do some more stuff here,,,!! like pat catgirl- i mean um yeah... for now u can only see others's posts :c
ZIYARAR SADA ZUMUNCHI DA YAN UWANTAKA GA SHEIKH BELLO YABO
Dr. Umar Garba Dokaji,Dr Abdullahi Bappa Garkuwa Da Sheikh Khamis Nasidi(Baban Awwab), Sun Kawowa Sheikh Bello Yabo Ziyarar Sada Zumunci Da Yan Uwantaka A Gidansa Dake Low-Cost Area Sokoto,Sheikh Bello Yabo Yaji Dadin Wannan Ziyarar Kuma Ya Roki Allah Da Ya Saka Musu Da Alkhairi,Ya Maidasu Gidajensu Lafiya,Ya Sanya Ladar Wannan Ziyarar Cikin Mizanin Ayukkansu Na Alkhairi.
32 - 0
SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuhu
Ana Sanar Da Yan uwa Daliban Ilmi cewa; Ba Za'a samu Damar Gabatar Da Tafsirin Alkur'ani Mai Girma Ba Na Yau,Wanda Sheikh Bello Yabo Yake Gabatarwa Ko Wane Sati Saboda Wani Uzuri,Amma Akwai Karatun Attargib Wattarhib Na Gobe Da Jibi Insha Allah.
9 - 1
Asslm alkm wannan page mun budeshi ne domin kawomuku live program na karatun Sheikh Bello Aliyu Yabo Hafizahullah