Barka Da zuwa Tashar ( Kainuwa 24 )
( Kainuwa 24 ) Tasha ce ta musamman Dake kawo muku al'amura da suka Shafi masana'antar Kannywood, waka da mawaka, Labaran gida dana waje, wasannin barkwanci, Tattaunawa, al'adu, sana'o'i, kimiya da fasaha Da duk Wani Abu da ya danganci Kasar Hausa da Malam bahaushe.
Dan samun Shirye shiryen mu a Ko wane lokaci kar ka manta da yin SUBSCRIBE da kuma Danna kararrawa dan sanar da kai a duk lokacin da muka dora sabon Shirin mu.
Mun Gode.