in the future - u will be able to do some more stuff here,,,!! like pat catgirl- i mean um yeah... for now u can only see others's posts :c
INALILAHI WA INA ILEHI RAJIβUN π
Allah yayi wa uban fitacen tauraron βοΈ dan Kannywood wato Fairuzkhan ( presido a cikin shirin labarina ) RASUWA !
Allah ya jikan shi da rahama π€²πΎ
#mikelabari
4 - 0
SAKO π ZUWA GA YAN NIGERIA π³π¬
YAU CE TA KE RANAR ZABE π³ A KASAR MU ! KAMAR YADA AKA FARA LAFIYA , ALLAH MUKE ROKO YASA A GAMA LAFIYA β
YAN UWA MU ZABI π³ CANCANTA BA KABILA BAβοΈ
ALLAH YA BADA SAβA π
Allah yayi ma Nigeria π³π¬ Albarka π€²πΎ
4 - 0
ALLAH YAYI MA KAMAL ABOKI RASUWA π
DANA NAN ππΎ DOMIN KALLON π BIDION :
https://youtu.be/SK2MRG2XGLo
0 - 0
DUNIYA BA GIDAN ZAMA BAβοΈ
ALLAH YAYI WA FITACEN βοΈ DAN COMEDY π A NIGERIA π³π¬ WATO kamalaboki1415 RASUWA π
MUNA MIKE GAISUWAR TAβAZIYAR MU ZUWA GA IYALAN MAMATAN π€²πΎ
#mikelabarinigeria
#mikelabari
#hausa
Allah yayi ma Nigeria π³π¬ Albarka βοΈ
36 - 2
KALLI π YADA RAHAMA SADAU TATI MURNAR π₯³ ZAGAYOWAR HAIHUWAR π TA β
DANA NAN ππΎ DOMIN KALLO π :
https://youtu.be/7Itfz3kikJo
1 - 0
ATIKU ABUBAKAR YAYI ALKAWARIN KAWAR DA YUNWA IDAN HAR YA ZAMO SHUGABAN π KASA π³π¬
DANA NAN ππΎ DOMIN CIKAKEN RAHOTO π :
https://youtu.be/u1c_0zcwfjQ
5 - 0
BARKA π DA ZUWA WANAN TASHA πΊ
KU BIYO MU π² DOMIN SAMUN INGANTATUN ππ½FINA-FINAN π HAUSA π³πͺ / π³π¬ !
BABBAR TASHAR πΊ MU : MI KE LABARI ?! ( Za ku iya bibiyar mu a can ma π )
DA FATAN ZAMU FADAKAR DA KU GAMI DA NISHADANTAR DA KU β
DOMIN GYARA π KO TAMBAYAβ, ZA KU IYA TUNTUBAR BABAN OFISHIN MU π£ TA WANAN HANYAR :
β EMAIL π§ : mikelabaritv@gmail.com
β LAMBAR SALULA π : +32492507295
MUNA GODIYA πβοΈ
HAKIN MALLAKA Β© BISA BIDION MU π