Al-ansar Media Team tasha ce da take kula da karatuttukan malamai da lectures din su, kamar su Dr. Abdallah Usman Gadon Kaya, Dr. Ali Yunus Muhammad da sauransu.
Duk video da muka dora a wannan tasha mallakin mu ne, bamu yadda kayi anfani da videos din mu don neman kudi ba.
Mun Gode!