(LAWAN FARO GOMBI T.V NEWS ) tashace da zata rika kawo muku labarai daban daban
harma abubuwanda yashafi siyasar kasar nan dan wayarda kan matasa
da kuma abunda ya shafi kasuwanci da kuma sha warwari akan matasa da fadawa duniya gaskiya akan abunda yashafi cin zarafin wani dan abi masa kadinsa
kai harma da tallafawa sababbin Selebrity
da kuma abubuwa daban daban dan nema karin bayani ga numban mu kamar haka 08060033337 ko kuma asa me mu da dayan numbarmu kamar haka 0907 440 3440 se munji ku