SAUTUL SHIFA TV
Tasha ce da zata ringa kawo muku Nasihohi daga manyan maluman addinin musulunci da kuma wasu daga cikin karatuttukan mu da kuma adduoin samun saukin alamuran rayuwa muna bukatar yan uwa musulmi suyi subscribe na wannan tasha tamu domin su ringa karuwa da karatuttukan daza mu ringa sakawa mun gode Allah ya Bamu nasara akan abun da muka sa Gaba
Joined 23 September 2020