Channel Avatar

Fact Files Tv @UCFHk2fstDZK3H8TJnya8UbA@youtube.com

7.3K subscribers - no pronouns :c

"FACT FILES TV" ta sha ce, da ke kawo muku labaran dake faru


Welcoem to posts!!

in the future - u will be able to do some more stuff here,,,!! like pat catgirl- i mean um yeah... for now u can only see others's posts :c

Fact Files Tv
Posted 2 weeks ago

MASU BIBIYARMU A WANNAN KAFA MUNAI MUKU FATAN ALKHAIRI DA FATAN ANA HUTUN KARSHEN MAKO LAFIYA

0 - 0

Fact Files Tv
Posted 7 months ago

Shiri na musamman na tafe idan Allah ya kaimu ranar Lahadi da ƙarfe 7 zuwa 8 na dare tare da matasan ƴan Jaridu a nan Kano, Abdurrashid Hussaini, Ammar Wakili Shanono, Ibrahim Hassan Hausawa sai kuma Abubakar Haruna Galadanchi.

Wanda zasu tattauna akan abubuwa da dama, da suka shafi jihar kano dama Najeriya baki ɗaya.

Ku kasance damu domin shawara da kuma karin bayani.

14 - 0

Fact Files Tv
Posted 7 months ago

EFCC SUN YAUDARE NI

0 - 0

Fact Files Tv
Posted 7 months ago

United States of America

0 - 0