Karatun litattafai na Hadithi, fiqhu, Usulul fiqh, musdhahul-hadiths da sauran ilmomin na addeeni da LIKITANCI na musulunci (DHIBBU).
Kadan daga cikin litattafan;
* SAHIHUL BUKHARI
* SAHIHU MUSLIM
* SUNAN ABI-DAWUD
* MUWADDA MAALIK
* BULUGUL MARAM
* RIYADHUS-SALIHEEN
* AL-WAJEEZ FI USULUL FIQHU
founded by; Basheer Dahiru (Abu-ubaidah)
Joined 6 January 2024