Channel Avatar

Arewa Peoples Tv @UC4dZxwni9w7q8OFnLYb-1sg@youtube.com

4.4K subscribers - no pronouns :c

Tarihi, Al'adu, Tattaunawa, zamantakewa, wasanni da kuma nis


16:47
Cinye Zabe Da Gwamnan Rivers Ya Yi a Wata Jam'iyyar Alama Ce Ta Fubra Ya Fi Karfin Wike.
05:32
Mai Martaba Sarkin Kano Ya Nada Alh. Lamido Abubakar Bayero Dan-Darman Kano
08:47
Mai Yasa Ba'a Baiwa Daliban Kano Bashin Kudin Karatu Na Gwamnatin Tinubu? In Kuma An Bayar Wa Akaba
19:39
Dole Yan Najeriya Su Kauracewa Bikin Samun Yancin Kai Da Yunwa Za Su Ji Koda Bikin Yancin Kai
02:39
Kamfanin Shinkafa Na Gerawa Ya Fara Biyan Naira Dubu 70 A Matsayin Mafi Karancin Albashi Ga Maikata
22:09
Babu Wani Sauki Da Za'a Samu A Gwamnatin Tinubu Kawai Yaudarar Mutane Suke Za'a Samu Sauki
03:36
Ankarrama Gerawa Bisa Gudunmawar Da Ya Ke Bayar Wa Wajen Cigaban Kasa Da Samawa Matasa Aiyukan Yi.
12:02
Ya Kamata Ayi Wa Abbas Sojan Ruwa Adalci Akan Zaluncin Da Aka Yi Masa Akan Korafin Da Matar Sa Tayi
14:02
Taron Tattaunawa Tsakanin IBB, Obasanjo Da Abdulsalam Akan Gwamnatin Tinubu
22:55
Mutanen Borno Suna Cikin Musifa Da YA Kamata Shugaban Kasa Ya Yanke Komai Ya Zo Domin Kula Da Su
08:22
Dangote Nason Ya Taimaki Kasa Da Mai Da Sauki Amma Gwamnati Na Kawo Cikas
01:09
An Rantsar Da Sabbin Shugabannin Kungiyar Mata Yan Jaridu Reshen Jihar Kano
05:42
Gwamnan Sokoto Ya Raina Mutanen Sokoto Da Zai Ce Ya Gyara Rijiyoyi 21 Akan Sama Da Biliyan Daya.
12:54
Kamfanin NNPC Sune Matsalar Najeriya Kuma Duk Abun Da Suke Fada Karya Ce So Suke Su Rusa Kasar
10:49
Komawar Ministan Tsaro Yankin Sokoto Zamfara Bazai Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Yankin Ba
05:30
Wannan Tsarin Na Madugu Kwankwaso Da Akan Sa Aka Tsaya Da Tuni Ba Wannan Maganar Ake Ba
16:04
Duk Wanda Aka Kora Daga Aiki Akan Yana Da Digiri Dan Kwatano Ya Bi Hakkin Sa Domin Ba Dukka Aka Hana
24:29
Babu Wani Gwamna Da Ba Zai Iya Biyan Albashin Naira Dubu 70 Ba Sai Dai Yaki Biya Da Gangan
02:23
Wasu Manyan Mutane Ne Suke Da Gida A Kano Suke Lalata Da Yan Mata Nima Da Kyar Nasha
09:17
Da Gaske Gwamna Baisan An Cire Kudin Magani A Kananan Hukumomi Ba
26:02
Dole Sai An Dawo Da Tallafin Man Fetur Kasarnan Za'a Samu Saukin Tsadar Rayuwa
22:05
Gwamnoni Ake Narkawa Kudin Tallafin Man Fetur Da Aka Cire Amma Sunki Yin Aiki Da Talaka Zai Amfana
15:49
Sanatan Bauchi Ta Kudu Baka Isa Ka Zama Sa'an Kauran Bauchi Ba A Siyasa Domin Ya Girme Maka
02:39
Kalli Irin Barnar Da Masu Zanga Zanga Suka Dafka A Karamar Hukumar Wudil Inda Suka Sace Komai
06:12
Idan Gwamnatin Tinubu Ba Cire Yan Kasa Daga Yunwa Ba Yaran Nan Zasu Kifar Da Ita
01:04
Ko Za'a Karar Damu Baza Mu Daina Fitowa Zanga Zanga Har Sai An Janye Tallafin Mai Abinci Ya Yi Sauki
03:04
Rikici Ya Barke Tsakanin Alhassan Ado Doguwa Da Kofa Akan Kwankwaso
00:55
Akwai Matsala A Jihar Kano Matasa Sun Sake Fitowa Zanga Zanga Dauke Da Tutar Kasar Rasha
02:02
Babu Ranar Janye Dokar Hana Zirga-Zirga A Jihar Har Sai Lokacin Da Jami'an Tsaro Su Ka Bamu Tabbaci
01:13
Akwai Bukatar Karin Jami'an Tsaro A Kasuwar Kantin Kwari Ta Bangaren Titin IBB
02:58
Yan Sanda Ne Suka Bude Mana Wuta Sun Kashe Mutane Da Yawa A Gidan Gwamanatin Kano Bisa Zanga zanga
05:31
Kiranye Ya Dace Mu Yiwa Sanatoci Da Yan Majalissa Hakan Zaisa A Samu Gyara Ba Zanga Zanga
26:07
Dalilan Kwankwaso Na Kin Zanga Zanga Da Dalilan Peter Obi Na Goyon Bayan Zanga Zanga
05:08
Ashe Halin Da Muke Ciki Na Talauci Da Yunwa Najeriya Laifin Sanatoci Ne Da Yan Majalissun Tarayya
27:15
Kalli Dalilan Da Suka Saka Tinubu Yake Fada Da Dangote Akan Matatar Mai Ta Dangote Yan Arewa Ku Faka
28:00
Malamai Su Daina Cewa Zanga-Zanga Haramun Ce Ko A Zamanin Shugabannin Musulunci Na Baya Anyi Bore
20:16
Gwamnatin Kano Za Ta Gina Makarantun Tsangaya Domin Inganta Rayuwar Almajirai
05:30
Matsalolin Da Almajirai Ke Fuskanta Wanda Ya Kamata A Basu Kulawa Don Inganta Rayuwar Su
00:55
Kudaden Da Dauda Kahutu Rarara Ya Biya Yan Bindiga Suka Sako Mahaifiyar Sa
06:14
Dole Dai Sai Gwamnoni Sun Rike Kudin Kananan Hukumomi Domin Suke Da Alhakin Shirya Zabe
02:26
Al'ummar Da Ke Zaune A Unguwar Ladanai GRA A Kanon Dabo Sun Gudanar Da Dashen Bishiyu
19:41
Ko An Baiwa Kananan Hukumomi Kudin Su To Gwamnoni Za Su Iya Karbe Kudin Tunda Su Za Su Shirya Zabe
04:22
Batun Bode Boda Don Shigo Da Abinci Kamar Masara Shinkafa Alkama Akwai Abun Duba A Ciki
02:42
Yadda Al'ummar Unguwar Ladanai GRa Su Ka Yi Bikin Dasa Bishiyu Dubu Biyu Da Dari Tara
27:57
Cikakken Bayani Akan Dokar Auren Jinsi Da Bola Tinubu Ya Sanyawa Hannu
03:36
Dama Sheikh Gumi Ya Fada Gashi Kuwa Yana Faruwa A Najeriya
27:30
Ya Zama Wajibi Yan Najeriya Su Fito Mu Yaki Auren Jinsi Indai Bama So Allah Ya Yi Fushi Da Mu
01:57
Malam Bakwana Ya Ce Sarki Muhammad Sanusi Zai Mayar Da Shi Limancin Yar Maraya
10:28
Da Kwankwaso Da Malam Nasiru El-Rufa'i Ba Jarumai Ba Ne A Siyasa Sam
02:56
Malam Bakwana Ya Je Ya Yi Wa Yan Bindiga Da Yan Boko Haram Wa'azi Su Daina Kashe Mutane
04:24
Kullum Sai Na Je Bola Na Tsinci Abincin Da Zan Ci Saboda Mijina Ya Mutu Ga Maraya Da Ya Bar Mun.
27:43
Jami'ar Ilimi Ta Sa'adatu Rimi Ta Kere Sa'a A Batun Bayar Da Ilimi Mai Inganci
04:06
Ni Zan Auri Tinubu Indai Ya Saka Hannu Akan Dokar Auren Jinsi - Cewar Malam. Bakwana
24:36
Za'a Kara Jiha a Yankin Kudancin Kasarnan Shin Arewa Basa Bukatar Karin Jiha
28:50
Abin Da Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Yi Wa Shugaban Karota Da Dan-Zago Ya Yi Dai-Dai
15:58
Duk Yan-Dabar Dake Kashe Mutane Yaran Yan Siyasa Ne In An Kamasu Su Suke Belin Su
26:41
Babu Dokar Da Ta Ce Gwamna Ya Baiwa Kwamishinan Yan Sanda Umarni Akan Tsaron Jihar Sa
08:17
Yadda Aka Gudanar Da Wasan Daga Karfe Tsakanin Kano Da Kaduna Inda Kano Tayi Nasara
23:01
Ko Yan Najeriya Za Su Tafi Tsirara Sai Mun Sayawa Shugaban Kasa Jirgi - Cewar Akpabio
12:10
Kwamishinan Yansandan Kano Ya Karrama Alh Ibrahim Muhammad Gerawa Saboda Gudunmawar Da Ya Basu