Barka abokai barka da zuwa youtube channel mai suna "KANO TECH TV" a wannan channel din zamu koya muku abubuwa daban daban misali "EDITING" kowanne iri da kuma "GYARAN WAYA" Kowacce iri Android ko kuma keypert ma ana waya mai madannai da kuma sauran fasahar zamani "Mudai taimakon dazakai mana idan kai bakon zuwa wannan channel ne kataimaka kadanna mana wata ala wacce ake cewa "subscribe" zaka ganta da jan rubutu a kasan video sannan kuma dan Allah a dinga mana "LIKE" indan an kalli video mu Muna godiya sosai