اسلام عليكم ورحمة الله وبركاته Akmedia hub hausa Barka da zuwa wannan channel namu mai Albarka na Akmedia hub, mun bode wannan channel don kawo maku karatuttuka
da nasiha da tunatarwa daga malaman sunnah baki daya, muna Fatan Allah ya bada ikon Aiki da Abinda aka saurara mungode🙏🙏