in the future - u will be able to do some more stuff here,,,!! like pat catgirl- i mean um yeah... for now u can only see others's posts :c
Fassarar Algaita ta fim din "SHAITAAN" wanda akayi wa suna "SHEDANI" ta antayo shagonmu na yanar gizo. Zaku iya zuwa kai tsaye ku siya ku sauke domin kallo a wayoyinku ko a talbijin. Link yana can kasa.
Mutum 100 da suka fara siya za su samu saukin kashi 50 bisa 100. Kafin a shiga wajan biya za a ga rubutu kamar haka "Have a discount code?" Ana danna shi zai budo gurbi. To kawai a gurbin sai a shigar da - SAUKI to nan take za a ga an zaftare farashin izuwa N200, muddin dai mutane 100 basu rigaya sunyi amfani da damar ba.
Idan aka fuskanci wata matsala ko aka shiga rudani, sai a tuntube mu ta email dinmu kamar haka - algaitadubstudiotv@gmail.com, zamu warware wa mutum cakwakiyar sa inshaAllah. Mungode masoya!
paystack.com/buy/shedani-ouljhx
15 - 0
SABUWAR FASSARA!
Karo na farko a fassara an yi fassara da muryar Shah rukh Khan!!!
Fassarar Algaita ta fim din "JAWAN" wanda akayi wa suna "MATASHIN SOJA" ta antayo shagonmu na yanar gizo. Zaku iya zuwa kai tsaye ku siya ku sauke domin kallo a wayoyinku ko a talbijin.
Bisa korafin wasu daga cikin ku na cewa, fim baya sauka yadda ya kamata bayan an siya, to munyi gyara ta yadda bayan zai sauka da sauri, bazai dunga komawa baya ba.
Bayan an siya za a samu sakon email daga "Paystack" mai dauke da link din saukewa. Idan aka danna "Click here to access it" dake jikin rasitin, za a ga film din guda biyu, hakan na nufin daya na kallo ne a waya (za a ga girman sa ba mai cin data ne dayawa ba), dayan kuma za a ga ya haura 1GB (Na kallo a babban talbijin), to sai a zabi wanda yayi daidai da bukata a sauke.
Idan aka fuskanci wata matsala ko aka shiga rudani, sai a tuntube mu ta email dinmu algaitadubstudiotv@gmail.com, zamu warware wa mutum cakwakiyar sa inshaAllah. Kada a tuntube mu ta comment ko inbox domin sakonni sukan bace mana a nan. Mungode masoya!
paystack.com/buy/matashin-soja-uraeuj
78 - 3
Barka dai masoya. Sabuwar fassara ta "Daren shika" ta antayo kasuwa. Ga masu turawa a wajan 'yan downloading, a garzaya domin samu a wajansu.
Ga abokan cinikayyarmu na yana, gashi nan gareku a link dake kasa, a siya a sauke nan take.
Ga wanda ya riga ya kalla, mungode da cinikayya, sai mun sake gamuwa ranar lahadi dake tafe dauke da wata sabuwar fassarar sahihiya. A kafta!
paystack.com/buy/darenshika
67 - 4
Albishirinku masoya fassarar Algaita. "LABARIN DAN SANDA" gashi ya antayo izuwa shagon mu na yanar gizo.
Abokan cinikayyarmu na yanar gizo zaku iya sankamo wannan fassara ta -
www.algaitafilms.com
ko kuma ta -
paystack.com/buy/labarindansanda
Madalla dai!
27 - 2
Fim din SON OF SATYAMURTHY mai suna "Dan Dagaji" a Hausa, gashi nan an kawo shago, ga masu bukatar siya su sauke, a danna link dake can kasa.
Bayan mutum ya siya za a tura mishi rasit izuwa adireshin e-mail din da yayi rijista dashi, kuma a jikin rasitin za a ga link din da za a danna don sauke fim din. Ga duk wanda bisa wata larura bai sami link din ba ko ya samu tazgaro wajan sauke fim din, sai ya tuntube mu ta adireshin e-mail dinmu algaitadubstudiotv@gmail.com, ko kuma jami'in mu ta whatsapp a lamba kamar haka - 07065635656 (Kada a kira wannan lambar don Allah). A kafta! 🥰
paystack.com/buy/dandagaji
118 - 8
Fim din THALAIVAA mai suna "Mai Gayya" a Hausa, gashi nan an kawo shago, ga masu bukatar siya su sauke, a danna link dake can kasa.
Bayan mutum ya siya za a tura mishi rasit izuwa adireshin e-mail din da yayi rijista dashi, kuma a jikin rasitin za a ga link din da za a danna don sauke fim din. Ga duk wanda bisa wata larura bai sami link din ba ko ya samu tazgaro wajan sauke fim din, sai ya tuntube mu ta adireshin e-mail dinmu algaitadubstudiotv@gmail.com, ko kuma jami'in mu ta whatsapp a lamba kamar haka - 07065635656 (Kada a kira wannan lambar don Allah). A kafta! 🥰
paystack.com/buy/maigayya
78 - 3
Fim din LIGER mai suna "Sambadebade" a Hausa, gashi nan an kawo shago, ga masu bukatar siya su sauke, a danna link dake can kasa.
Bayan mutum ya siya za a tura mishi rasit izuwa adireshin e-mail din da yayi rijista dashi, kuma a jikin rasitin za a ga link din da za a danna don sauke fim din. Ga duk wanda bisa wata larura bai sami link din ba ko ya samu tazgaro wajan sauke fim din, sai ya tuntube mu ta adireshin e-mail dinmu algaitadubstudiotv@gmail.com, ko kuma jami'in mu ta whatsapp a lamba kamar haka - 07065635656 (Kada a kira wannan lambar don Allah). A kafta! 🥰
paystack.com/buy/sambadebade
79 - 3
Fim din BHOOMI mai suna "Zarafi" a Hausa, gashi nan an kawo shago, ga masu bukatar siya su sauke, a danna link dake can kasa.
Bayan mutum ya siya za a tura mishi rasit izuwa adireshin e-mail din da yayi rijista dashi, kuma a jikin rasitin za a ga link din da za a danna don sauke fim din. Ga duk wanda bisa wata larura bai sami link din ba ko ya samu tazgaro wajan sauke fim din, sai ya tuntube mu ta adireshin e-mail dinmu algaitadubstudiotv@gmail.com, ko kuma jami'in mu ta whatsapp a lamba kamar haka - 07065635656 (Kada a kira wannan lambar don Allah). A kafta! 🥰
paystack.com/buy/zarafi
67 - 2
Fim din MANDELA mai suna "Kuri'ar ZInare" a Hausa, gashi nan an kawo shago, ga masu bukatar siya su sauke, a danna link dake can kasa.
Bayan mutum ya siya za a tura mishi rasit izuwa adireshin e-mail din da yayi rijista dashi, kuma a jikin rasitin za a ga link din da za a danna don sauke fim din. Ga duk wanda bisa wata larura bai sami link din ba ko ya samu tazgaro wajan sauke fim din, sai ya tuntube mu ta adireshin e-mail dinmu algaitadubstudiotv@gmail.com, ko kuma jami'in mu ta whatsapp a lamba kamar haka - 07065635656 (Kada a kira wannan lambar don Allah). A kafta! 🥰
paystack.com/buy/kuriarzinare
96 - 2
Fim din ACHARYA mai suna "Gunji" a Hausa, gashi nan an kawo shago, ga masu bukatar siya su sauke, a danna link dake can kasa.
Bayan mutum ya siya za a tura mishi rasit izuwa adireshin e-mail din da yayi rijista dashi, kuma a jikin rasitin za a ga link din da za a danna don sauke fim din. Ga duk wanda bisa wata larura bai sami link din ba ko ya samu tazgaro wajan sauke fim din, sai ya tuntube mu ta adireshin e-mail dinmu algaitadubstudiotv@gmail.com, ko kuma jami'in mu ta whatsapp a lamba kamar haka - 07065635656 (Kada a kira wannan lambar don Allah). A kafta! 🥰
paystack.com/buy/gunji
78 - 0