Channel Avatar

Hausa Daily Times @UC1754rFD8Z9RL1g3e27ZSfQ@youtube.com

2.7K subscribers - no pronouns :c

Ingantacciyar Tashar Ilmantarwa da Nishaɗi.


01:28
Abin da ya kamata ku sani game da shirin nan na bada lamuni ga dalibai daga Ministan Yada Labarai
03:08
Gwamnan jihar Plateau ya yi cikakken bayani kan batun hana kiran Sallah a masallatai a Jos
04:45
Kamfanin Julius Beger ne su ka sa har yanzu ba mu gama hanyar Abuja-Kano ba. Ministan Yaɗa Labarai
04:31
Ni gogaggen ɗan siyasa ne a Najeriya da kowa ya sanni- Sanata Wadada
06:58
Cikakken Hira da Malamin nan Bin Muhammad da gwamnatin Neja ta dakatar kan da'awa irin ta Boko Haram
01:31
YADDA YAN SANDA SUKA KARA HARBE MASU ZANGA-ZANGA MUTUM 3 HAR DAYA YA MUTU A SULEJA
04:04
YADDA YAN SANDA SUKA HALLAKA MASU ZANGA-ZANGA 6 A SULEJA TARE DA TARWATSA NA ABUJA BARKONON TSOHUWA
01:42
TSADAR FETUR SHI NE ABIN DA YA KE TAKURAMU A NAJERIYA- SAƘON FAƊAKARWA DAGA WASU JARUMAN KANNYWOOD
01:30
Wannan, Saƙon Jan Hankali Ne Daga Jarumin Kannywood Aminu Sharif Momo.
01:30
SHI MA JARUMIN KANNYWOOD AMINU SHARIF MOMO YA SAKI SAKO MAI RATSA ZUCIYA GA MASU SHIRIN ZANGA-ZANGA
01:24
SAƘON FAƊAKARWA DAGA JARUMIN KANNYWOOD RIKADAWA KAN MASU SHIRIN YIN ZANGA-ZANGA
01:32
YADDA GWAMNATIN JIHAR KOGI TA DAUKI MAFARAUTA 1000 AIKI TARE DA BASU MAKAMAI DON YAKAN 'YAN TA'ADDA
02:34
MANOMA A NEJA SUN ZARGI ’YAN SIYASA DA KWASHE TAKIN DA AKA CE A SAYAR WA TALAKAWA....
02:10
JAMI'AN TSARO SUN HALLAKA SAMA DA 'YAN TA'ADDA 100 A JIHAR NEJA
01:18
Minna Hill Top, Unguwar tsoffin Shugabannin Najeriya Janar IBB da Janar Abdulsalam
08:30
Darajar Harshen Hausa a Haramin Makka da Madina- Wannan shi ne Shugaban Sashin Fassara a Harami
02:02
KABILAR DA MATA KE DAUKAN KAYA A DORO BAYA A NAJERIYA - GWARI/GBAGY
36:49
Yadda Ta Kaya Tsakanin Malaman Izalah Bayan Sheikh Asadussunah Ya Zargesu Kan Mutuwar Sheikh Giro.
04:32
Sako Mai Muhimmanci A Karatun Sheikh Giro Argungu Na Karshe Da Ya Gudanar Kwana Daya Kafin Ya Rasu
11:56
Sulhu Da 'Yan Bindiga Ne Kadai Zai Kawo Ƙarshen Matsalar Tsaron Najeriya - Yariman Bakura
02:21
Yadda Aka Yiwa Ɗan Daudun Nan 'Yar Dubu Bulala 40 Da Kotu Ta Ce Bisa Zagin Wata Mata A Kabari
18:30
Ga Yanda Ake Wankan Tsarki (Janaba) Ga Maza da Mata
03:16
Tattaunawa Da Wani Daga Wadanda Yan Sa Kai Suka Kubutar Daga Yan Bindiga A Garin Kuchi na Jihar Neja
37:29
CIKAKKEN HIRA DA SULAIMAN DIREBAN RAMATU ABARSHI WADANDA AKA YI GARKUWA DA SU A HANYAR LERE-KADUNA
03:03
Tattaunawar Sirri Da Aka Yi Da DPOn Da Yan Ta'adda Suka Kashe A Neja Satin Da Za A Kashe Shi
00:27
March 6, 2022
07:25
Sabon Mamman Shata😍
03:00
DCP Abba Kyari Ya Sake Shiga Wani Tasku, Hukumar NDLEA Na Zargin Shi Da Safarar Miyagun Kwayoyi
06:43
Naziru Ahmad Sarkin Waka Ya Rufe Chaptar Kace-Na-Ce Da Ake Yi A Kannywood Da Abin Mamaki
06:46
Naziru Sarkin Waka Ya Fadi Abin Da Bai Yi Sa Yan Kannywood Dadi Ba
09:02
An Gano Gawar Hanifa, An Kama Wanda Ya Saceta Kuma Ya Kasheta Ashe Malamin Makarantar Su Ne
09:59
Dubun Wani Barawon Mota Da Barayin Kayan Mutane Masu Amfani Da Dabara Ya Cika
14:06
Yaron Ƙanwar Tsohon Gwamnan Sokoto Da Aka Kama Ya Na Aiki Da Dan Ta'adda Bello Turji
05:15
An Kama Masu Kashe Ƙananan Yara Da Wanda Ya Ke Saka Su A Jihar Zamfara
14:52
Halin Ha'ula'i Da Ƴan Gudun Hijira Ke Ciki A Jihar Zamfara
05:16
Gwamna Masari Ya Ƙirayi Katsinawa Su Ɗauki Makamai Su Kare Kansu Daga Ƴan Bindiga
03:49
Tattaunawar Ƴan Binidga da Da Suka Yi Garkuwa Da Wannan Matar da Yaranta Da Mijinta
04:34
Shin Da Gaske Ne Mahmud Ya Mutu Cikin Shirin Labarina?
03:11
Shugaban Masu Rinjaye a Majalisar Tarayya Alhassan Ado Doguwa ya yi barazana ga rayuwar wani matashi
02:07
SIYASAR KANO: Wata Rana Kenan Da Hon. Sha'aban Sharada Ya Haɗa Ganduje Da Buhari a Waya
03:03
NA HAƊA BAKI DA ƳAN BINDIGA SUKA KASHE ƘANIN MAHAIFINA SUKA BANI N2,000 LADAN AIKI- WANI MATASHI
16:35
YAN BINDIGA KE KASHE SOJOJI BA SOJOJI KE KASHE YAN BINDIGA BA A SOKOTO-CEWAR DAN MAJALISA AMINU BOZA
09:08
Yadda Dubun Wasu Kidnapers Ya Cika Da Suka Sace Yaro Ɗan Shekara 3 a Kano
05:31
Matasa a Arewa Sun Fara Ɗaukan Makamai Suna Kare Kansu Daga Masu Garkuwa Da Mutane
03:33
Yadda aka kubutar da ɗaliban Makarantar Ƙayar Maradun
08:15
Alhamdulillah: Jawabin Kan Yadda Jami'an Tsaro Suka Kubutar Da Ɗalibai Da Aka Sace a Jihar Zamfara
02:36
Nasarori Da Aka Fara Samu Bayan Rufe Layukan Waya a Jihar Katsina
02:43
Yanda Wani Barawo Ya Sace Wata Mota A Wani Babban Kanti a Kaduna (Sidi & Sons Supermarket
03:35
Tabbas Ƴan Bindiga Na Shan Ruwan Wuta A Jihar Zamfara- Matawalle.
10:13
Rikicin Siyasa Na Ƙara Ta'azzaya a Jihar Kebbi Akan Tsaida Ɗan Takaran Gwamna a 2023
01:14
Kalli Murgujejiyar Mesa Da Aka Kama a Jami'ar Umaru Musa Yar'Adua a Katsina Kamar a Film
04:14
Halin ƙunci da farin ciki da al'ummar Zamfara suke ciki
01:32
An kama wani Malamin Firamare da ya lalata ɗaliban sa yara 14 a jihar Neja
02:08
Sojoji na ci gaba da ragargazan ƴan ta'adda a Zamfara
03:17
An Yanka Ta Tashi: Wasu yankunan Zamfara da matakin rufe layukan waya ya ƙi yin aiki
26:30
Hira da Tubabben Ƙasurgumin Ɗan Bindiga Shamo wanda a kwanakin baya ya ce ya tuba.
02:24
Video: Yadda Sheikh Nuru Khalid ya Caccaki Buhari akan matsalar tsaro a yayin Huɗubar Jumaa a Abuja
10:14
Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un: Hira tsakanin ɗan bindiga da wani jami'in gwamnati a Katsina
01:40
Yadda Kwankwaso da Ganduje suka haɗu a Abuja kuma suka shigo Jirgi ɗaya zuwa Kano
01:26
JAWABI: "Waɗanda suka sace ni gayyatosu aka yi daga Zamfara" Kwamishinan Yaɗa Labarai na jihar Neja