Channel Avatar

MuBaRaKeeY Tv @UC0b1sNjFpsgf9D0ksj514fQ@youtube.com

213K subscribers - no pronouns :c

MuBaRaKeey Tv. Channel ne da zata na kawo muku abubuwa da


Welcoem to posts!!

in the future - u will be able to do some more stuff here,,,!! like pat catgirl- i mean um yeah... for now u can only see others's posts :c

MuBaRaKeeY Tv
Posted 10 months ago

Assalamu alaikum

Kamfanin truehost sunyi terminating din hosting dinmu wanda muke amfani dashi a website din mubarakeey data. Dan Allah duk wanda yake amfani da ita yayi hakuri muna kokarin muga ya dawo as soon as possible tunda mu bamuyi musu wani lefi ba. Idan bamu cimma abinda muke so ba, dole zamu nemi taimakonku gurin yin targing dinsu domin su duba matsalarmu.

96 - 7

MuBaRaKeeY Tv
Posted 10 months ago

Kuje ku kalla wannan videon

21 - 3

MuBaRaKeeY Tv
Posted 10 months ago

PARAM FARMING....

Lallai sai kana da account din Twitter sannan zaka iya wannan Farming din, da farko zakuyi rigista da email dinku sannan ku kirkiri password da ba zaku mance da ita ba, zasu tura muku da Code a cikin email dinku sai kuje ku kwafo ku saka a wajen rigista shi kenan kun gama da matakin farko...

Bayan kun shiga cikin Param akwai Tasks da zakuyi daya a Discord ragowar duk a Twitter...

paramgaming.com/?referCode=A34BD1C230#/signup

Malam Ibrahim Ilyas ne ya nemo Airdrop din...

Allah ya bamu sa'a....

343 - 4

MuBaRaKeeY Tv
Posted 11 months ago

Shin kuna Mining din NOTCOIN?

Ga wanda yake bukatar farawa
t.me/notcoin_bot?start=r_573984_27738669

373 - 7

MuBaRaKeeY Tv
Posted 1 year ago

YA KAMATA KOWA YAYI WANNAN.....

Da farko Telegram kake bukata a wayarka, ga link dinsa idan baka dashi a wayarka,

telegram.org/dl

Bayan ka kammala rigistar Telegram da lambar wayarka sai ka danna wannan link din daga nan YouTube, zai kaika kai tsaye zuwa cikin Telegram dinka, ga link din

t.me/herewalletbot/app?startapp=418677

Shi kenan sai kayi Creating wallet a cikin HOT mining ka fara Claiming, zamuna kawo muku sababbin updates.


Ka daure kayi idan kana da lokaci....

108 - 9

MuBaRaKeeY Tv
Posted 1 year ago

Wannan shine sabon website dinmu, ku fada mana ra'ayinku akansa gurin comment.

www.mubarakeeytv.com/?m=1

434 - 24

MuBaRaKeeY Tv
Posted 1 year ago

Zaku samu cikakkun bayanai akan scholarships na duniya da kuma shirye-shiryen da ya kamata kuyi zuwa lokacin da makarantu zasu sake dube daukar dalibai.

www.getscholarship.com.ng

54 - 5

MuBaRaKeeY Tv
Posted 1 year ago

Bun bude sabuwar channel wadda zamuna dora videos na hanyoyin samun scholarships da koyar da hanyar cikewa.

https://youtu.be/WAnvr0O8MdA

17 - 3

MuBaRaKeeY Tv
Posted 1 year ago

Assalamu alaikum warahmatullah.

Ga wanda suke bukatar mu tallata channel dinsu ko kuma wani abun suyi mana magana ta wannan Number ta whatsApp 09020323218
wa.me/qr/XKL77VNLDVLNB1

326 - 13

MuBaRaKeeY Tv
Posted 2 years ago

Please subscribe channel din Abokina

24 - 2