Channel Avatar

UMAR FARUK @UCWXYH8UA-SxsvaloijPOw9g@youtube.com

490 subscribers - no pronouns :c

Umar faruk:muna kara godiya ga masoyanmu masu bibiyar wannan


About

Umar faruk:muna kara godiya ga masoyanmu masu bibiyar wannan channel din tamu,mun bude wannan gidan TV dinne domin nishadantar daku dakuma kulla akaqa mai karfi a tsakani sannan godiya bazata kareba musamman ma masu kallo vedios dinmu muna matukar alfahari daku kuma zamu cigaba da sanya muku vedios dinmu masu sanya nishadi da farinciki mungode

********************************
KU DANNA SUBSCRIBE DON SAMUN SHIRYE SHIRYENMU A KODA YAUSHE
********************************

Muna sanar daku a wannan gidan talabijin din zamu dinga kawo muku shirye shiryenmu kamar haka insha Allah
1.comedies
2.music vedios
3.hausa films
4.interview
5.music the making
Daidai sauran zafafafan vedios masu nishadantarwa.

KU DANNA SUBSCRIBE KANA KU DANNA KARARRAWA DOMIN SAMUN KAYATATTUN SHIRYE SHIRYENMU DA ZARAR MUN DORA.

mun gode da kallon tashar arewa tv

Don Karin bayani sai a tuntube mu ta wannan number
09033959334