:Assalamu alaikum,jama'a baƙi daya: masu *bibiya Mu da kuma sauraran mu a wannan *kafa Ta (Filin Afrika mu falka
Na MAKO-MAKO).Mun buɗe shafi ne ɗan kawo maku shirin na filin Afrika mu falka a ko wanna mako Da yarda Allah dan Haka kuyi mana (subscribers and Like); domin Hakan ne Zai bamu kwarin gwiwa da cigaba da dora maku wannan shiri... Fashin baki Da wayar kan al'umma dama fadakarwa ? Sa'annan idan akwai mai Tambaya ko wani batu na daban za ku iya bayyana mana a wajan comments zaku iya bayyana ra'ayoyin ku