Wannan Tasha Mai Suna Manyan Labarai Mun Bude Ta Ne Saboda Muna Kawo Wa Masoya Da Mabiyan Mu Wato Subscribers Labarun Kannywood, Fina-Finan Hausa, Siyasa, Addini, Al'ada, Al'ajabi Da Sauransu
Muna Bukatar Goyon Bayanku Dari Bisa Dari Domin Ciyar Da Wannan Channel Namu Mai Albarka Gaba!
Dan Allah Ku Danna Mana Subscribe Da Kararrawa Domin Samun Shirye-Shiryen Mu Da Zarar Mun Daura! Mungode